1 Kor 14:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa kowa yana yin annabci, wani kuma marar ba da gaskiya ko jahili ya shigo, sai maganar kowa ta ratsa shi, ya kamu a ransa ta maganar kowa,

1 Kor 14

1 Kor 14:15-32