1 Kor 14:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rubuce yake a cikin littattafai masu tsarki cewa, “Zan yi magana da jama'an nan ta wurin mutane masu baƙin harsuna, da kuma ta harshen baƙi, duk da haka kuwa ba za su saurare ni ba, in ji Ubangiji.”

1 Kor 14

1 Kor 14:16-23