1 Kor 14:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk wanda yake magana da wani harshe, ba da mutane yake magana ba, da Allah yake yi, ba kuwa wanda yake fahimtarsa, domin asirtattun al'amura yake ambato ta wurin Ruhu.

1 Kor 14

1 Kor 14:1-3