1 Kor 14:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka dai a taron ikkilisiya na gwammace in faɗi kalmomi biyar a game da tunanina, domin in karantar da waɗansu, da in faɗi kalmomi dubu goma da wani harshe.

1 Kor 14

1 Kor 14:16-24