1 Kor 14:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, ƙaƙa ke nan? Zan yi addu'a da ruhuna, zan kuma yi a game da tunanina. Zan yi waƙar yabon Allah da ruhuna, zan yi a game da tunanina.

1 Kor 14

1 Kor 14:13-20