1 Kor 14:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka ma yake a gare ku. Tun da yake kun ɗokanta da samun bayebaye na Ruhu, sai ku himmantu ku ba da ƙarfinku ga inganta ikkilisiya.

1 Kor 14

1 Kor 14:5-21