1 Kor 13:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙauna tana sa daurewa a cikin kowane hali, da bangaskiya a cikin kowane hali, haka kuma sa zuciya a cikin kowane hali, da jimiri a cikin kowane hali.

1 Kor 13

1 Kor 13:4-12