1 Kor 12:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wani kuwa an yi masa baiwa da bangaskiya ta wurin Ruhun nan, wani kuma baiwar warkarwa ta wurin Ruhun nan,

1 Kor 12

1 Kor 12:5-10