1 Kor 12:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta haka, in wata gaɓa ta ji ciwo, duk sai su ji ciwo tare, in kuwa an yabi wata, duk sai su yi farin ciki tare.

1 Kor 12

1 Kor 12:18-31