1 Kor 12:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba dama ido yă ce wa hannu, “Ba ruwana da kai,” ko kuwa kai yă ce wa ƙafafu, “Ba ruwana da ku.”

1 Kor 12

1 Kor 12:15-26