1 Kor 12:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wato, kamar yadda jiki yake guda, yake kuma da gaɓoɓi da yawa su gaɓoɓin kuwa ko da yake suna da yawa, jiki guda ne, to, haka ga Almasihu.

1 Kor 12

1 Kor 12:11-14