1 Kor 11:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa wani yana jin yunwa, sai yă ci a gida, kada yă zamana taronku ya jawo muku hukunci. Batun sauran abubuwa kuwa, zan ba da umarni a kai sa'ad da na zo.

1 Kor 11

1 Kor 11:27-34