1 Kor 11:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka duk wanda ya ci gurasar nan, ko ya sha a ƙoƙon nan na Ubangiji da rashin cancanta, ya yi laifin wulakanta jikin Ubangiji da jininsa ke nan.

1 Kor 11

1 Kor 11:24-34