1 Kor 11:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuma bayan jibin, sai ya ɗauki ƙoƙo, ya ce, “Ƙoƙon nan na Sabon Alkawari ne, da aka tabbatar da shi da jinina. Ku yi haka duk a sa'ad da kuke sha, domin tunawa da ni.”

1 Kor 11

1 Kor 11:20-29