1 Kor 11:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abin nan kuwa da na karɓa a gun Ubangiji, shi ne na ba ku, cewa Ubangiji Yesu, a daren da aka bashe shi, ya ɗauki gurasa,

1 Kor 11

1 Kor 11:18-26