1 Kor 10:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada fa ku zama matsafa kamar yadda waɗansunsu suke. A rubuce yake cewa, “Jama'a sun zauna garin ci da sha, suka kuma tashi suka yi ta rawa.”

1 Kor 10

1 Kor 10:2-12