1 Kor 10:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Dukan abubuwa halal ne,” amma ba dukan abubuwa ne masu amfani ba. “Dukan abubuwa halal ne,” amma ba dukan abubuwa ne suke ingantawa ba.

1 Kor 10

1 Kor 10:15-27