1 Kor 10:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba dama ku sha a ƙoƙon Ubangiji, ku kuma sha a na aljannu. Ba dama ku ci abinci a teburin Ubangiji, ku kuma ci a na aljannu.

1 Kor 10

1 Kor 10:15-31