1 Kor 10:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, ina so ku sani, 'yan'uwa, dukan kakanninmu an kāre su ne a ƙarƙashin gajimare, dukansu kuma sun ratsa ta cikin bahar.

1 Kor 10

1 Kor 10:1-3