1 Kor 1:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Har ma ku ba kāsassu ba ne a wajen samun kowace baiwar Allah, kuna zuba ido ga bayyanar Ubangijinmu Yesu Almasihu.

1 Kor 1

1 Kor 1:1-8