1 Kor 1:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Allah ya zaɓi abin da yake wauta a duniya, domin ya kunyata masu hikima. Allah ya zaɓi abin da yake rarrauna a duniya, domin ya kunyata ƙaƙƙarfa.

1 Kor 1

1 Kor 1:24-28