1 Kor 1:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, ina masu hikima suke? Ina kuma masana? Ina masu muhawwarar zamanin nan? Ashe, Allah bai fallashi hikimar duniyar nan a kan wauta ce ba?

1 Kor 1

1 Kor 1:11-27