1 Kor 1:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ai, ba don in yi baftisma Almasihu ya aiko ni ba, sai dai in sanar da bishara, ba kuwa da gwanintar iya magana ba, domin kada a wofinta ƙarfin gicciyen Almasihu.

1 Kor 1

1 Kor 1:15-20