1 Bit 5:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku yi tsayayya da shi, kuna dagewa a kan bangaskiyarku, da yake kun san 'yan'uwanku a duniya duka an ɗora musu irin wannan shan wuya.

1 Bit 5

1 Bit 5:5-14