1 Bit 5:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka, ku dattawan ikkilisiya da suke cikinku, ni da nike dattijon ikkilisiya, ɗan'uwanku, mashaidin shan wuyar Almasihu, mai samun rabo kuma a cikin ɗaukakar da za a bayyana, ina yi muku gargaɗi,

1 Bit 5

1 Bit 5:1-11