1 Bit 3:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

wato, waɗanda dā ba su bi ba, sa'ad da Allah ya yi jira da haƙuri a zamanin Nuhu, a lokacin sassaƙar jirgin nan, wanda a cikinsa mutane kaɗan, wato takwas suka kuɓuta ta ruwa.

1 Bit 3

1 Bit 3:15-21