1 Bit 3:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dai ku girmama Almasihu a zukatanku da hakikancewa, shi Ubangiji ne. Kullum ku zauna a shirye ku ba da amsa ga duk wanda ya tambaye ku dalilin begen nan naku, amma fa da tawali'u da bangirma.

1 Bit 3

1 Bit 3:9-22