1 Bit 3:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama Ubangiji yana lura da masu aikata adalci,Yana kuma sauraron roƙonsu.Amma Ubangiji yana gāba da masu aikata mugunta.”

1 Bit 3

1 Bit 3:6-21