1 Bit 2:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da kuma,“Dutsen sa tuntuɓe,Da fā na sa faɗuwa.”Sun yi tuntuɓe ne da maganar, don sun ƙi biyayya da ita. Haka kuwa aka ƙaddaro musu.

1 Bit 2

1 Bit 2:5-13