1 Bit 2:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin a tabbace yake a Nassi cewa,“Ga shi, na sa mafificin dutsen a gini a Sihiyona, zaɓaɓɓe, ɗaukakakke,Duk mai gaskatawa da shi kuwa, ba zai kunyata ba.”

1 Bit 2

1 Bit 2:2-10