1 Bit 2:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi kansa ya ɗauke zunubanmu a jikinsa a kan gungume, domin mu yi zamanmu matattu ga zunubi, rayayyu kuma ga adalci. Da raunukansa ne aka warkar da ku.

1 Bit 2

1 Bit 2:14-25