1 Bit 1:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da yake kun tsarkake ranku kuna yi wa gaskiya biyayya har kuna nuna sahihiyar ƙauna ga 'yan'uwa, sai ku himmantu ga ƙaunar juna da zuciya ɗaya.

1 Bit 1

1 Bit 1:12-25