1 Bit 1:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

su da suke zaɓaɓɓu bisa ga rigyasanin Allah Uba, waɗanda Ruhu kuma ya tsarkake, domin su yi wa Yesu Almasihu biyayya, su kuma tsarkaka da jininsa. Alheri da salama su yawaita a gare ku.

1 Bit 1

1 Bit 1:1-3